ha_2ki_tn_l3/18/01.txt

18 lines
619 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Hezekiya ya zama sarki bisa Yahuda a maimakon tsohonsa sarki Ahaz."
},
{
"title": "Hosheya ... Ela ... Hezekiya ... Zekariya ",
"body": "Waɗannan sunayen mutane ne. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Abija",
"body": "Wannan sunan mace. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Ya yi abin da ke dai-dai a fuskar Yahweh",
"body": "\"A idanun\" a nan akwai wani ɗan misali don kulawar Yahweh da kulawa. Fassara ta\ndabam: \"Sarki Hezekiya ya yi abin da yake daidai ga Ubangiji\" ko \"Hezekiya ya aikata abin\nda Ubangiji ya ce daidai ne\" (Duba:"
}
]