[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Labarin ya ci gaba da taƙaita hukuncin Yahweh a kan Isra'ila."
},
"title": "sun aikata mugayen abubuwan da suka zuga Yahweh ga fushi",
"body": "Hanyoyi masu yiwuwa na bayar da wannan: 1) \"sun aikata mugayen abubuwa marasa\nyawa waɗanda suka sa Yahweh ya yi fushi\" ko 2) \"aikata mugayen abubuwa masu yawa\nwaɗanda suka sa Yahweh ya yi fushi\""
"title": "irin waɗanda Yahweh ya ce masu",
"body": "Abin da Yahweh ya yi musu gargaɗi ne"
}
]