"body": "wannan kalmar \" zub da jinin mara laifi\" misali na kisankai ko fid rai da karfi . fassara da ya fi dacewa domin mai karatu ya fahimta shene wasu ne suka taimakawa Manassa yayi haka. AT:\" Manassa ya dokaci sojojinsa su kashe mutane da basu da laifi. (See: figs_metonymy)"
"body": "wannan furcin ya nuna yawan mutane da aka kashe a ko'ina cikin Yerusalem. wannan sunnann\" mutuwa\" na nufin mutanen da suka mutu\" AT: \" a kwai mutane dayawa da suka mutu ko ina a cikin Yerusalem. (Duba : figs_hyperbole da figs_abstractnouns)"