ha_2ki_tn_l3/15/06.txt

14 lines
711 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "ba an rubuta su ...Yahuda ba?",
"body": "wannan tambayan yana tunatar da mai karatu ne da cewabayyanai game Azariya na rubuce a cikin wani littafi. ana iya fasara wannan a cikin tsari mai aiki. duba yadda zaka fassara wannan a 8:22. AT: \" an rubuta su' ... Yahuda \" ko zaku iya karanta su ...Yahuda\" (Duba: figs_rquestion da figs_activepassive)"
},
{
"title": "Azariya ya yi barci tare da kakaninsa.",
"body": "barci na nufin mutuwa . AT: Azariya ya mutu kamar yadda kakaninsa suka mutu\" ko kamar kakaninsa Azariya ya mutu\"(Duba: figs_metaphor da figs_euphemism)"
},
{
"title": "su ka bizne shi tare da kakaninsa",
"body": "Iyalansa su ka bizne shi tare da kakaninsa"
}
]