"body": "Wataƙila kuna buƙatar fayyace abin da ya faru bayan Nebuchadnezzar ya kai wa Yahuda hari. AT: \"an kai wa hari kuma aka ci nasara kan Yahuda\" (Duba: figs_explicit)"
"body": "Ana iya fassara wannan cikin tsari mai aiki. AT: \"Wannan bisa ga maganar Yahweh ne bayinsa annabawa suka faɗa\" ko \"Wannan shi ne dai-dai\nabin da Yahweh ya faɗa wa bayinsa annabawa cewa za su faru\" (Duba: figs_activepassive)"