"body": "Bayanan biyu suna ma'ana dai-dai da wancan. Hanyoyi masu mutunci sune na cewa zai mutu. AT: \"Don haka zan bar ka ka mutu, a binne ka cikin salama\" (Duba: figs_parallelism da figs_euphemism)"
"title": "masifun da zan auko da su akan wurin nan ba",
"body": "An yi magana da Yahweh na haddasa mummunan abubuwa kamar da masifa\nwani abu ne da Yahweh zai kawo wurin. AT: \"Mummunan abubuwa da zan sa in faru a wannan wuri\" (Duba: figs_metaphor)"