2020-06-25 03:50:17 +00:00
[
{
2020-06-25 03:52:17 +00:00
"title": "Sai ya zamana",
2020-09-19 14:53:40 +00:00
"body": "Idan yarenku yana da hanyar da zai nuna alamar sabon ɓangaren labarin, la'akari da amfani da shi anan. "
2020-06-25 03:50:17 +00:00
},
{
2020-06-25 03:52:17 +00:00
"title": "a shekara ta goma sha takwas",
2020-09-19 14:54:37 +00:00
"body": "\"shekara ta 18\" (Duba: translate_ordinal)"
2020-06-25 03:50:17 +00:00
},
{
2020-09-19 14:54:37 +00:00
"title": "Shafan ... Azaliya ... Mashullam ... Hilkiya",
2020-09-19 14:57:11 +00:00
"body": "Waɗannan sunayen mutane ne. (Duba: translate_names)"
2020-06-25 03:50:17 +00:00
},
{
2020-09-19 14:58:37 +00:00
"title": "gidan Yahweh ... a cikin haikali",
"body": "Anan \"gidan Yahweh\" da \"haikalin\" suna nufin abu ɗaya. "
2020-06-25 03:56:17 +00:00
},
2020-09-19 15:02:37 +00:00
{
2020-09-19 15:18:29 +00:00
"title": "Jeka wurin Hilkiya",
2020-09-19 15:02:37 +00:00
"body": "An yi amfani da kalmar \"haura\" saboda haikalin Yahweh ya fi tsayi fiye da inda sarki Yosiya yake. AT: \"Ku tafi wurin Hilkiya\""
},
{
2020-09-19 15:02:52 +00:00
"title": "ka gaya masa ya ƙirga ƙuɗin da aka kawo cikin gidan Yahweh, wanda masu gadin haikali suka tara daga mutane",
2020-09-19 15:06:19 +00:00
"body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: \"masu gadin haikalin da suka tara kuɗin daga hannun mutane sun kawo cikin haikalin Yahweh\" (Duba: figs_activepassive)"
2020-09-19 15:02:37 +00:00
},
{
2020-09-19 15:19:29 +00:00
"title": "A ba da shi ga hannun ma'aikatan",
2020-09-19 15:23:21 +00:00
"body": "Anan \"hannun\" yana wakiltar masu aiki gaba ɗaya. Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: \"Ka gaya wa Hilkiya ya ba da kuɗin ga\nma'aikatan\" (Duba: figs_synecdoche da figs_activepassive)"
2020-06-25 03:50:17 +00:00
}
]