ha_2ki_tn_l3/14/11.txt

18 lines
723 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Amma Amaziya bai saurara ba",
"body": " \"saurara\" anan na nufin biyaya da gargadin . AT: Amma Amaziya bai yi biyaya ba da gargadin Yohoash ba\" (See: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Yehoash sarkin Isra'ila ya kai hari kuma shi da Amaziya sarkin Yahuda sun sadu da juna ido da ido ",
"body": "sojojin wadanna sarakunan sun sadu a fillin yaƙi.AT: (Yehoash sarkin Isra'ila ya kai hari kuma shi da Amaziya sarkin Yahuda sun sadu da juna ido da ido \"See: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "Beth Shemesh",
"body": "wannan sunan wani gari ne a Yahuda kusa kan iyaka na Isra'ila. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Isra'ila ta kãda Yahuda",
"body": "Ana (Duba: figs_activepassive)"
}
]