ha_2ki_tn_l3/12/19.txt

22 lines
752 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "ashe ba a rubuta su a cikin littafin ayukan sarakunan Yahuda ba?",
"body": "Ana amfani da wannan tambaya don tunatar da mai karatu cewa an rubuta waɗannan abubuwan. Duba yadda ake fassara wannan kalmar a 2 Sarakuna 8:23. AT: \"An rubuta su a littafin tarihin sarakunan Yahuda.\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "Silla",
"body": "Ba a san wurin wannan wurin ba. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Jozabad ... Shimeyet ... Yehozabad ... Shomar ... Amaziya",
"body": "Waɗannan sunayen mutane ne. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "tare da kakanninsa",
"body": "\"a wurin da aka binne kakanninsa\""
},
{
"title": "ya zama sarki a madadinsa.",
"body": "\"ya zama sarki na gaba na Yahuda\" "
}
]