"body": "wannan kalmar ana amfani da ita a kawo tsaiko a labari. a nan marubucin yana bada labari ne yadda aka yi wa Yoram rauni ya tafi ya yi jinya a Yezebel. (Duba: writing_background) "
"body": "wannan na nufin sojojin Isra'ilawa ne kawai ba wai dukkan masu zama a Isra'ila ba. AT: \"shi da sojojinsa\" ko \"shi da sojojin Isra'liawa\" (Duba: figs_synecdoche)"
"body": "\"in kun yarda da ni\" Yehu yayi amfani da wannan ya nuna in mutanen na goyon bayansa ya zama sarki da ra'ayinsa. AT: \"in kuna son in zama sarki da gaske\" (Duba: figs_explicit)"
"body": "kalmar \"sai\" an yi amfani da shi a kawo tsaiko a labari. a nan marubucin ya sa matashiyar labarin game da ahaziya da zai kai ziyara Yoram. (Duba: writing_backgraound)"