ha_2ki_tn_l3/16/15.txt

10 lines
423 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "babban bagaden",
"body": "Wannan yana nufin sabon bagaden da Ahaz ya ce Uriya ya gina."
},
{
"title": "kuma baikon na ƙonawa na sarki da baikon hatsinsa",
"body": "Saad da Ahaz ya ce “sarki” da “nasa,” yana nufin kansa ne. Sarki ya ba da hadayunsa na\nmusamman. AT: \"hadaya ta ƙonawa da hadaya ta gari\" ko \"hadaya ta ƙonawa ta sarki da hadaya ta gari\" (Duba: figs_123person)"
}
]