ha_2ki_tn_l3/09/29.txt

10 lines
414 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "A shekara ta sha ɗaya ne ta Yoram ɗan Ahab ",
"body": "Wannan yana bayanin lokacin da Ahaziya ya fara sarauta ta wurin faɗi tsawon lokacin da sarkin Isra'ila na yanzu yake mulki. AT: \"A shekara ta goma sha ɗaya ta sarautar Yoram ɗan Ahab ya zama sarkin Isra'ila\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "shekara goma sha ɗaya ",
"body": "''shekara 11'' (Duba: translate_ordinal)"
}
]