"body": "Wannan kwatancin yana kwatanta maido da ragowar zuwa tsiro waɗanda ke ɗauka\nkuma suna haifar da sakamako. AT: \"Mutanen Yahuda waɗanda suka dawwama za su komar da rayuwarsu da wadatarsu\" ko \"Mutanen da suka ragu a cikin Yahuda za su yi arziki su sami yara da yawa\" (Duba: figs_metaphor)"