ha_2ki_tn_l3/17/04.txt

30 lines
801 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "So",
"body": "Wannan sunan mutum ne. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": " shekara da shekara",
"body": "\"kowace shekara\""
},
{
"title": "ya kulle shi ya ɗaure shi a kurkuku",
"body": "\"saka Hosheya a kurkuku\""
},
{
"title": "hari ya mamaye ta shekara uku",
"body": "sanya sojoji a kusa da garin don tilasta shi ya mika wuya"
},
{
"title": "ɗauki Isra'ila zuwa Asiriya",
"body": "Sunan \"Isra'ila\" magana na nufin mutanen da suke zama a wurin. AT: \"ya ɗauki mutanen Isra'ila zuwa Asiriya\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Halah ... Gokin Habor ... Gozan",
"body": "Waɗannan sunayen wurare ne. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Medeyawa",
"body": "Wannan shi ne sunan mai mutane kungiyar ne. (Duba: translate_names)"
}
]