"body": "Mazajen da zasu je sansanin Aramiyawa za sun raba abubuwan dai-dai da sauran da suka rage a birni. Ta yi wu su mutu saboda yunwa, ko kuma Aramiyawa su kashe su."
"body": "Bayani mai gamsarwa game da abin da ya ke so ya gani na iya bayyana a sarari. AT: “gani ko abin da waɗannan kutaren suka faɗi gaskiya ne” (Duba: figs_explicit)"