ha_2ki_tn_l3/14/20.txt

18 lines
808 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Muhinmin bayyani",
"body": "wannan shine abin da ya faru bayan mutuwan Amaziya"
},
{
"title": "Suka dawo da shi akan dawakai",
"body": "Suka dawo da jikinsa akan dawakai"
},
{
"title": "Dukkan mutanen Yahuda suka ɗauki Azariya, wanda ke shekara goma sha shida, suka maida shi sarki a madadin mahaifinsa Amaziya",
"body": "wannan bayani ne na asali .wadansu mutanen Yahuda basu so ya zama sarki . AT: \" mutanen Yahuda suka ɗauki Azariya, wanda ke shekara goma sha shida, suka maida shi sarki a madadin mahaifinsa Amaziya .(Duba: figs_hyperbole)"
},
{
"title": "Azariya ne wanda ya gina Elat ",
"body": "Azariya bai yi aiki shi kadai ba . AT:\" Azariya ne wanda ya umurcesu da sake gina Elat ko Azariya ne wanda ya jagoranci aikin gina Elat (: figs_synecdoche)"
}
]