ha_2ki_tn_l3/10/29.txt

30 lines
1.4 KiB
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "bai ƙyale zunubin Yerobowam ɗan Nebat",
"body": "Wannan yana maganar Yehu yana yin irin zunubin da Yerobowam ya yi, kamar dai zunuban zunubin Yehu bai bar wurin ba. AT: \"bai daina aikata irin zunuban da Yerobowam ɗan Nebat ya yi ba\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Isra'ila ta yi zunubi ",
"body": "Anan \"Isra'ila\" na nufin mutane da ke zama a wurin. AT: \"zunubin mutanen Isra'ila\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "ka yi abin da",
"body": "\"ka yi abin\" ko \"aiwatar\""
},
{
"title": "abin da ke dai dai a idona",
"body": "Idanu suna wakiltar gani, da gani suna wakiltar tunani ne ko hukunci. AT: \"abin da na yanke hukunci dai-dai ne\" ko \"abin da na ga dai-dai ne\"(Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "zuriyarka zasu yi mulkin Isra'ila har ya zuwa tsara ta huɗu",
"body": "Wannan yana nufin dansa, jikan, jikan, kuma jikan. AT: \"zuwa tsara ta 4\" ko \"don ƙarin ƙarni huɗu\" (Duba: translate_ordinal)"
},
{
"title": "Amma Yehu bai da muya yi tafiya bisa tafarkin Yahweh",
"body": "Anan \"tafiya\" yana nufin \"rayuwa.\" AT: \"Yehu bai mai da hankali ya yi rayuwa bisa ga dokar Yahweh ba\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "Bai kuma bar zunubinYarobowam ba, ta haka ya sa Isra'ila yin zunubi",
"body": "Don \"nisanta\" daga wani abu na nufin dakatar da aikata shi. AT: \"Yehu bai daina yin zunubi a cikin hanyoyin guda ɗaya kamar na Yerobowam ba\" (Duba: figs_idiom)"
}
]