ha_2ki_tn_l3/02/07.txt

22 lines
759 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "'ya'yan annabawa hamsin",
"body": "\"'ya'yan annabawa 50\" (Duba: transate_numbers)"
},
{
"title": "suka tsaya a gefensu",
"body": "Wanann na nufin suna tsaye suna fuskantar su. AT: \"suka tsaya su na fuskantarsu\" ko \"suka tsaya suna kallonsu\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "tufafi",
"body": "wani yankin kaya da ake amfani da shi kamar gyale"
},
{
"title": "Sai rafin ya rabu biyu ta kowanne gefe su biyu suka taka sandararriyar ƙasa suka ƙetare",
"body": "\"Sai ruwan Kogin Yodan ya rabu biyu ta kowanne gefe su biyu suka taka sandararriyar ƙasa suka ƙetare.\" "
},
{
"title": "ta kowanne gefe ",
"body": "\"a gefen dama da gefen hagu.\" Wannan na nufin dama da hagu na inda Iliya ya buga ruwa. "
}
]