ha_2ki_tn_l3/06/14.txt

18 lines
623 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Domin haka sarki",
"body": "Wannan na nufin sarki Aram."
},
{
"title": "ya tashi da asuba ya fita waje, sai ga ",
"body": "\"ya tashi da asuba ya fita waje, sai ya ga\""
},
{
"title": "Baransa ya ce da shi",
"body": "Bawan ya koma cikin gidan ya gaya wa Elisha abinda ya gani. AT: \"bawan ya koma ciki kuma ya ce wa Elisha\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "domin waɗanda ke tare da mu sun fi waɗanda ke tare da su.\"",
"body": "\"zama tare da wani\" na nufin kuyi yaƙi tare da. AT: \"waɗanda suke tare da mu a yaƙin sun fi waɗanda suke tare da su\" (Duba: figs_idiom)"
}
]