[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Wannan shi ne abin da ya faru bayan da Ubangiji ya sa sojojin Aram su yi tunanin sun ji babbar rundunar abokan gaba suna gab da zango. "
},
"title": "da yamma",
"body": "Wannan na yamma bayan faɗuwar rana, amma kafin gari ya yi duhu.\n"
"title": "ganima",
"body": "Wannan yana nufin abubuwa ne wanda sojojin da aka ci nasara kan karba daga wata rundunar da suka ci nasara. A nan yana nufin \"azurfa da zinariya da tufafi.\" "
}
]