"body": "Mesha ya ba sarkin Isra'ila waɗannan abubuwa domin mulkinsa ya ƙarƙashin ikon sarkin Isra'ila. ma'anar wanna zai zama. Za a iya bayyana cikakkiyar ma'anar wannan bayani. AT: \"duk shekara ana matsa masa ya ba sarkin Isra'ila raguna 100,000 da kuma fatun raguna 100,000 saboda mulkin sa na ƙarƙashin ikon sarkin Isra'ila\" (Duba: figs_explicit) "