[
{
"title": "Yosiya ya rurrushe ...Ya kuma ƙona... ya buge shi...ya ƙona ",
"body": "fassarar da ya dace saboda mai karatu ya fahimci cewa wasu mutane, kamar Hilkiya da firistoci da ke kalkashinsa 23:4 sun taimakawa Yosiya yin wannan abubuwan. (Duba: figs_explicit)"
},
"title": "faɗi waɗannan abubuwan tuntuni.",
"body": "\"ya faɗi cewa waɗannan abubuwan zasu faru\""
}
]