"body": "Sarki ya yi amfani da wannan tambaya don gaya wa matar cewa ba zai iya taimakon ta ba. Ana iya rubuta wannan azaman sanarwa. AT: \"Idan Yahweh ba ya taimaka muku, to ba zan iya taimaka muku ba.\" (Duba: figs_rquestion) \n"
"body": "Sarkin ya yi amfani da tambayar ya jaddada cewa babu abinci a garin. A nan masussuka na nufin hatsi wurin matsar inabi na nufin ruwan inabi za a iya sashi a matsayin bayani. AT: \"babu wani abu da yake zuwa daga masussuka ko wurin matsar inabi\" ko \"babu abinci da za a girba ko 'ya'yan inabi da za a yi ruwan inabi a sha.\" (Duba: figs_rquestion)"