ha_2ki_tn_l3/05/07.txt

14 lines
989 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "ya keta tufafinsa",
"body": "Sau da yawa mutane za su kwashe tufafinsu idan suna cikin tsananin damuwa. AT: \"ya yayyage tufafinsa don nuna bacin ransa\" (Duba: translate_symaction)"
},
{
"title": "Ni Allah ne da zan iya rayarwa ko in kashe, da wannan mutum zai so in warkar da mutum daga kuturtarsa?",
"body": "Sarki ya yi amfani da wannan tambaya don ƙarfafa cewa roƙon Sarkin Aram abin ƙyama ne kuma abin da ba zai iya yi ba. Ana iya rubuta wannan azaman sanarwa. AT: \"sarkin Aram dole ne ya yi tunanin ni wani bawan Allah ne, mai iko akan mutuwa da rayuwa! Yana so in warke wannan mutumin na kuturta, amma ba zan iya yin hakan ba.\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": " Da alama yana neman jayayya da ni.''",
"body": "Sarkin Isra'ila bai yarda da buƙatar neman warke Naamam ba ne ainihin dalilin wasiƙar. Ya yi tunanin ainihin dalilin shi ne a fara faɗa. AT: \"Da alama yana neman uzurin ne don fara faɗa da ni\" (Duba: figs_explicit)"
}
]