"body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mafi aiki , wuraren tuddai matsafa ne ke anfani da su domin sujada . ana iya fadin wannan a sarari . AT: Amma ba a kawar da wuraren yin tsafi a tuddai ba' (duba: figs_activepassive)"
"body": "wuraren tuddai matsafa ne ke anfani da su domin sujada. ana iya bayyana wannan a sarari. AT: \" hadaya da ƙona turare a tuddan tsafi\" (Duba: figs_explicit)"