[
{
"title": "Dukkan bayanai:",
"body": "Wanan ne abinda ya faru bayan sojojin Aram sun ji kamar rundumar sojoji na zuwa sansanin su."
},
"title": "da yamma",
"body": "Wannan na yamma bayan faɗuwar rana, amma kafin gari ya yi duhu.\n"
"title": "Ganima",
"body": "Wannan na nufin kayan da sojojin da suka ci nasara suke kwashewa daga garin sojojin da aka ci nasara a kansu. Anan yana nufin \"zinaruya, azurfa da kaya."
}
]