"body": "Elesha ya yi amfani da tambaya ya gaya wa sarki ba zai kashe waɗannan mutanen ba. wannan za a iya cewa sanarwa ne. AT: \"baza ka kashe mutanen da aka kama a matsayin 'yan sarƙa.\" ko \"baza ka kashe mutanen da aka ci yaƙi ba, saboda haka kada ka kashe waɗannan mutanen\" (Duba: figs_rquestion)"
"body": "wannan na nufin mutanen sarki sun kama mutane kamar sarkin ne da kansa ya kamo su. AT: \"sojojinka sun kamo da bakansu da takobinsu\" (Duba: figs_metonymy)"
"body": "Sarki yasa bayinsa su su shirya masu abinci. Bai shirya abincin da kansa ba. AT: \"Sai sarkin yasa bayinsa suka shirya masu abinci da yawa\" (Duba: figs_metonymy)"
"body": "Wannan na nufin ba su sake kai wa Isra'ila hari da wuri ba. AT: \"suka daina kai wa ƙasar Isra'iala hari na ɗan tsawon lokaci\" (Duba: figs_explicit)"