ha_2ki_tn_l3/11/11.txt

14 lines
478 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "ya kawo ɗan sarki Yowash",
"body": "Yeho'iada babban firist ya kawo Yowash ɗan sarki Ahaziya, daga cikin haikali inda aka yi rainonsa a boye "
},
{
"title": "a kuma ba shi sharruɗan yarjejeniya",
"body": "\"ba shi sharruɗan yarjejeniya\""
},
{
"title": "shafe shi da mai",
"body": "Firistoci suka zuba mashi man zaitun a kan Yoash a matsayin alaman cewa yenzu shine sarki. AT: \" shafe Yoash da mai (UDB) (Duba: translate_symaction)"
}
]