ha_2ki_tn_l3/03/18.txt

18 lines
651 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Wannan abu ne mai sauƙi a gaban Yahweh",
"body": "A nan \"gaban\" Yahweh na nufin abinda ya yi tunaninsa. AT: \"Yahweh ya ga wannan abu mai sauƙin yi\" ko \"wannan abu mai sauƙi ne ga Yahweh ya yi\" (UDB) (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "ƙayataccen birni",
"body": "ƙayataccen birni an kare shi sosai da ga abokan gaba da waɗansu abubuwa kamar dogowar katanga ko kuma wani abu mai sauƙi na kariya."
},
{
"title": " mayar da kowanne wuri kufai da duwatsu.''\n",
"body": "wannan na nufin a sa dutse a kan kowacce ƙasa mai bada amfani saboda ta yi wahalar aiki. ma'ana "
},
{
"title": "",
"body": ""
}
]