ha_2ki_tn_l3/20/19.txt

14 lines
669 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "yana tunanin",
"body": "\"Saboda Hezekiya yayi tunani\""
},
{
"title": "Ba za a sami salama da zaman lafiya a kwanakina ba?",
"body": "Hezekiya ya yi wannan tambaya domin ƙarfafa sanin sanin amsar. AT: \"Na iya tabbata cewa za a sami kwanciyar hankali da kwanciyar hankali\na cikin kwanakinina.\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": " ba a rubuce suke cikin littafin tarihin sarakunan Yahuda ba?",
"body": "wannan tambayar na tunatar da mai karatu da cewa wadannan abubuwan a rubuce suke. duba yadda zaka fassara wannan jumlar a cikin 8:22 AT: \"an rubuce suke cikin littafin tarihin sarakunan Yahuda\" (Duba : figs_rquestion)"
}
]