"body": "Ana amfani da wannan tambayar don ko sanar da ko kuma tunatar da masu karatu cewa\nbayanin game da Ahaz yana cikin wannan littafin. Hakanan za'a iya bayyana wannan a\ncikin tsari mai aiki. Duba yadda zaka fassara wannan a cikin 2 Sarakuna 8:23. AT \"an rubuta su a abubuwan da sarakunan Yahuda suka\nyi.\" ko \"wani ya rubuta game da su a littafin ... Yahuda.\" (Duba: figs_rquestion da figs_activepassive)"
"body": "Barci yana wakiltar mutuwa. AT: \"Ahaz ya mutu kamar yadda kakanninsa suka yi\" ko \"kamar kakanninsa, Ahaz ya mutu\" (Duba: figs_metaphor da figs_euphemism)"