"body": "cigaba damaganar Yahweh daga bakin annabi Ishaya zuwa sarki Hezekiya game da sannekereb . an yi anfani da layi domin rubuce rubuce a (duba: figs_parallelism)"
"body": "\"ƙugiya\" da linzami (domin takumkumi ga jaki) misalai ne domin Ikon Yahweh bisa Sannekereb AT: \" zan bi da kai kamar dabba\"(Duba: figs_metaphor)"