[
{
"title": "kwantawa akan yaron ",
"body": "\"kwantawa akan yaron kuma\""
},
"title": "Bashunamiya",
"body": "\"matar Bashunamiya\""
"title": "Sai ta kwanta a ƙafafunsa fuskarta a ƙasa, daga nan sai ta ɗauki ɗanta ta fita.",
"body": "Matar ta kwanta a ƙasa a gaban Elisha don nuna ban girma da kuma nuna godiya. AT: \"Sai ta kwanta a ƙasa a gaban Elisha ta nuna godiyarta\" (Duba: translate_symaction)"
}
]