"body": "Anan \"Isra'ila\" yana nufin sojojin Isra'ila ne kawai ba ga al'ummar Isra'ila gaba ɗaya ba. AT: \"yankin da sojojin Isra'ila suka kafa alfarwansu\"\n(Duba: figs_synecdoche)"
"body": "Anan \"Isra'ilawa\" suna nufin sojoji ne kawai na Isra'ila kuma ba duka al'ummar Isra'ila ba. AT: \"sojojin Isra'ila sun yi mamaki\" (Duba: figs_synecdoche)"
"body": "Ganuwar da gine-ginen birnin an yi su da dutse. Ana iya bayyana ma'anar wannan a sarari. AT: \"har yanzu suna da bango na dutse da ginegine\na wurin\" (Duba: figs_explicit)"
"body": "\"Majajjawa\" wani yanki ne na fata tare da igiya mai tsayi a kowane ƙarshen abin da mutum zai iya sanya dutse ko wani ƙaramin abu mai wuya ya jefa shi nesa mai nisa."