"body": "zai zama da amfani a rarabe wannan jumlolin zuwa wasu kananan sasa AT: \"amma Yahweh ya yi alheri ga Isra'ila, ya kuma ji tausayin su ya kuma kula da su. (UDB)"
"body": "Alkawalin Yahweh shine dalilin da ya sa bai halaka Isra'ila ba. ana iya fadin wannan a sarari.AT:\"Don haka Yahweh bai hallakar da su ba\" ko saboda wannan alkawali Yahweh bai hallakar da su ba (duba: figs_explicit)"