ha_2ki_tn_l3/03/21.txt

26 lines
1.1 KiB
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "yanzu",
"body": "wannan kalmar an yi amfani da ita a kawo tsaiko a labari. Anan marubucin ya matashiya game da sojojin mowabawa da suke shirin taryar sauran sarakunan nan uku da sojojinsu a yaƙi. (Duba: writing_background)"
},
{
"title": "duk waɗanda kan iya ɗaukar makami",
"body": "A nan \"makami\" na nufin wanda zai iya yin faɗa. AT: \"dukkan mutune da za su iya yin faɗa\" (Duba: figs_ability)"
},
{
"title": "sarakuna sun zo",
"body": "a nan kalmar \"sarki\" na nufin sarakunan da sojojinsu. AT: \"sarakunan sun zo da sojojinsu\" ko \"sarakunan da sojojinsu sun zo\" (Duba: figs_synecdoche) "
},
{
"title": "ya zama ja kamar jini",
"body": "An kwatanta kasancewar ruwa kamar jini. AT: \"ja ne jur kamar jini\" (Duba: figs_simile)"
},
{
"title": "don haka yanzu, Mowabawa",
"body": "Sojojin suna magana da kansu a matsayin \"Mowabawa.\" AT: \"Sojojin Mowabawa\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "mu kwashe ganimar ",
"body": "\"mu sace abinda suke danshi.\" Bayan sojoji sun ci sojojinsu da yaƙi za su kwashe garin ta wurin sace duk wani abu da yake da muhimmanci. "
}
]