"body": "Wannan yana nuna tsawon lokacin da Yehoram ya fara sarautar Yahuda ta wurin faɗi tsawon lokacin da Yehoram, sarkin Isra'ila na yanzu yake sarauta. AT: \"A cikin shekara ta biyar ta Yoram ɗan Ahab ya zama sarkin Isra'ila\" ko \"A shekara ta biyar ta mulkin Yoram ɗan Ahab, sarkin Isra'ila\" (Duba: figs_explicit)"