"body": "Ko da yake akwai mazaje huɗu, ta yiwu guda ɗaya ne kawai yayi wannan tambayar. Tambayar baya buƙata tambayar bata buatar amsa za aiya fassara shi da bayani. AT: \"lailai ba za mu zauna anan har sai mun mutu\" (Duba: figs_rquestion) "
"body": "Mazajen guda huɗu masu kuturta suna cewa Aramiyawa ta yiwu su basu abinci ko su kasu, kuma wannan mutuwar ba komai bace tunda ko anan ma zamu mutu."