"body": "fassarar da ya fi dacewa saboda mai karatu ya fahimta da cewa sauran mutane kamar hilkiya da firistoci da ke ƙarƙashinsa (23:4)sun taimaka mashi (Duba: figs_explicit)"
"body": "\"gwamnan birnin mai suna Yoshuwa\" ko shugaban birnin mai suna Yoshuwa \" wannan ya banbanta da Yoshuwa na littafin Yoshuwa a tsohon alkawali "