"body": "maiyuwa zaka iya yin bayyani dala dala dalilin da ya Yehoakin ya je ya hadu da Nebukadnezza AT:\"sai Yehoiacin sarkin Yahuda ya je ya tari sarkin Babila, shi da mahaifiyarsa da barorinsa da 'ya'yansa da hafsoshinsa. Sarkin Babila ya kama shi , shi kuma ya mika kai\" (duba: figs_explicit)"