ha_2ki_tn_l3/04/08.txt

22 lines
536 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Shumen",
"body": "Wannan sunan birni ne. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Ta roƙe shi ya ci abinci tare da ita",
"body": "Wannan na nufin ta roƙe shi ya bi ta gidan ta ya ci abinci. AT: \"ta tambayeshi ya bi ta gidanta ya ci abinci\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "yana wuce wa",
"body": "\"tafiya ya bi ta Shumen\""
},
{
"title": "duba, yanzu na fahimta",
"body": "\"Yanzu na gane\""
},
{
"title": "wanda yake wucewa kullum",
"body": "\"wanda yake yin tafiya akai-akai\""
}
]