"title": "Muna dogara ga Yahweh Allahnmu ne,' ba shi ne wanda Hezekiya ya ɗauke masa wuraren sama da bagaden ba, ya kuma cewa Yahuda da Yerusalem",
"body": "Wannan tambaya ta tabbata cewa masu sauraro sun san amsar kuma ana amfani dasu\ndon girmamawa. AT: \"Kuna buƙatar tuna cewa shi ne wanda manyan wurarensa ... Yerusalem\"! (Duba: figs_rquestion)"