# Menene Isra'ila za su mayar ga Yahweh a ƙasar maƙiyansu?
Isra'ilawa za su juya da zuciya ɗaya da kuma dukan ransu da adu'a wurin sa.