ha_tq/1ki/02/13.md

122 B

Menene Adonija ya ce wa Betsheba lokacin da ya zo wurin ta?

Adonija ya ce dukan Isra'ilawa suna san shi ya zama sarki.