ha_tq/1ki/02/05.md

145 B

Menene Sarki dauda ya fada wa Sulaiman game da Yowab ɗan Zuruyah?

Sarki Dauda ya ce wa Sulaiman kada ya bar shi ya tafi kabari cikin salama.