ha_tq/1ki/01/13.md

4 lines
212 B
Markdown

# Wace tambaya ce Natan yayi wa Betsheba a matsayin sarki Dauda?
Anabi Natan ya ce wa Betsheba cewa ta tambayi sarki Dauda ko ya alkawarta ma Sulaiman ya zama sarki, menen yasa kuma Adonija ne Adonija ke mulki.