ha_tq/mal/03/06.md

224 B

Kodashike mutanen Yakubu sun juya wa farillan Yahweh, don menene ba a hallaka su ba?

Ba a hallaka su ba saboda Yahweh ba ya canzawa.

Ya ya ne Isra'ila sun juya wa Yahweh?

Sun juya ta wurin kauce daga bin farillainsa.