Menene mutane za su yi wanda an jefar a waje, kuma basu iya shiga mulkin allah ba?
Za su yi kuka da cizon hakoran su.
Wanene za su taru su huta a tebur cin abincin mulkin Allah?
Ibrahim, Ishaku, Yakubu, da dukan annabawa, da dayawa dagagabas, yamma, arewa, da kudu