527 B
527 B
Wanenene ya zama sarkin mutanen Ammon bayaen sankin da ke a ḍã ya mutu?
Hanun ɗan sarki na dã ya zama sabon sarkin Ammon.
Menene kuma Dauda yayi don ya nina wa Hanun alheri?
Dauda ya nuna wa Hanun alheri ta wajen aikawa da bawansa wurin Hanun don yasami ta'aziya daga wurin Ubansa.
A taƙaice, Menene shuagabanin mutane Ammon suka ce wa Dauda game da alherin da Dauda ya nuna wa Hanun?
Shaugabanin mutanen Ammon su gaya wa Hanun cewa ya aika da bayin sa su yi leƙen asirin ƙasar don ya hallakar da kai ba ne.