ha_tq/deu/33/08.md

290 B

Menene Musa ya ce wa Lebiyawa su yi cikin albarkarsa gare su?

Musa ya ce wa Lebiyawa su kayar da ka'idodin Yahweh, sa tarare da hadaya ta konawa a bagaɗin Yahweh, domin su albarkace Yahweh kuma su ƙarbi aikin hannuwansa su kuma ragargaza kwankoson waɗanda suka tashi găba da Yahweh.